Siyasar Najeriya
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta yi watsi da sakamakon zabukan gwamna na jihohin Abia da Enugu bisa cewa akwai wasu kura-kurai da ta gano kuma za ta duba.
Bayan zaben gwamna da aka yi a Najeriya, wasu 'yan ta'adda sun bankawa babban kotun jihar Ebonyi wuta, inda suka kone komai da ke cikinsa basu bar komai ba.
Buhari ya yi bayanin yadda ya dakile siyan kuri'u yayin zaben shugaban kasa da ta gabata a watan Fabrairu.. Ya furta haka yayin zantawa da jakadiyar Amurka
Dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a jihar Taraba ya bayyana tafiya kotu domin a kwatar masa hakkinsa na ansarar da ya yi a zaben gwamnan da ya gabata a jihar.
Gwamnan jihar Adamawa, Umaru Fintiri ya ce yana da yakinin sake lashe zaben gwamna a karo na biyu duk da ayyana zaben a matsayin wanda bai kammalu ba da aka yi.
Za a ji Mai ba Gwamnan jihar Taraba shawara, Nelson Len zai je Majalisa. Ibo da Mata 2 za su tafi Majalisar dokoki yayin da APC da NNPP suka samu kujeru a jihar
LP ta zo ta uku da kuri’u miliyan 6 a zaben shugaban kasa, yanzu lamarin ya canza. ‘Yan takaran Gwamnonin da LP ta tsaida ba su yi kokarin da Peter Obi ya yi ba
Daga cikin jihohi 28 da aka gudanar da zaben gwamnonin 2023 a ranar Asabar, 18 ga watan Maris, INEC bata riga ta sanar da wadanda suka yi nasara ba a jihohi 4.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa ya kosa ya bar gidan gwamnati bayan cikar wa'adinsa a watan Mayun 2023. Ya taba furta hakan a wasu lokuta a baya.
Siyasar Najeriya
Samu kari