Siyasar Najeriya
Mata da dama sun samu ɗarewa kan kujerun mataimakan gwamna a babban zaɓen 2023 da ya gabata. Aƙalla mata takwas sun samu muƙamim mataimakiyar gwamna a jihohinsu
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta kulle majalisar dokokin jihar Nasarawa biyo bayan rikicin shugabancin da ya dabaibaye majalisar kan kujerar kakakinta.
Wata babbar kotun tarayya ta yi fatali da ƙarar da aka shigar kan shugaban jam'iyyar APC na jihar Enugu. Kotun ta tabbatar da Agballah a matsayin shugaban APC.
Jama'ar kafar sada zumunta sun shiga mamakin yadda tsohon firayinministan Najeriya ya gina kamar na mai matsakaicin karfi amma mai cike da tarihi da yawan.
Tsohon ɗan takara gwamna a jihar Edo kuma babban jigo a jam'iyyar PDP, Ken Imasuagbon, ya yi murabus daga kasancewa mamban jam'iyyar a wata wasiƙa da ya rubuta.
Hakeem Baba Ahmed ya ce tikitin Muslim-Muslim yaudarace kawai, ba wani amfani da ta yiwa musulmi. Ya bayyana haka ne a cikin wata hira da aka yi da shi kan.
A karon farko tun bayan kama aiki a matsayin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya shiga ganawa da gwamnonin jihohin Najeriya 36 a fadarsa da ke birnin Abuja.
Gwamnan jihar Niger ya rantsar da sabon sakataren gwamnatin jihar da wasu muhimman naɗe-naɗe da ya yi a jihar. Gwamnan ya ce zai ba mata muƙamai sosai a jihar.
Gwamnan jihar Benuwai, Rabaran Hyacinth Alia, ya soke duk wasu tsare-tsareda sauye-sauyen tsohon gwamna, Samuel Ortom, waɗanda ya yi gab da zai bar mulki .
Siyasar Najeriya
Samu kari