Siyasar Najeriya
Al'ummar Yarbawa mazauna Kano sun gudanar da taron addu'a ta musamman don neman Allah ya yi wa jagoran Kwankwasiyya, Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso jagoranci.
Rahoton da muka tattaro muku ya nuna jerin kasashen nahiyar Afrika da ba a yin juyin mulkin soja ba a cikinsu duk da an taba yin yunkurin yin hakan a can baya.
Yayin da bakar wahala da fatara ke kara samun wuri a Arewa, mataimakin shugaban kasa Shettima zai rabawa talakawa abinci a jihohin Arewa maso Gabas.
Yanzu muke samun rahoton yadda shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana tallafawa kasar Moroko bayan da girgizar kasa ta auku a kasar.
Kotun zaɓe ta tabbatar da nasarar ɗan majalisar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Philip Agbese na mazaɓun Ado/Okpokwu/Ogbadibo a jihar Benue.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa jam'iyya mai mulki zata yi duk mai yiwuwa domin ta ci gaba da mulki a zen Kogi.
Wani jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Plateau, Mista Dakwom ya buƙaci Atoku Abubakar da Peter Obi su amince da hukuncin kotun zaɓe.
Ministan ruwa da shuɗin tattalin arziƙi, Adegboyega Oyetola, ya bayyana goyon bayansa ga matakin kora da dakatarwan da APC ta Osun ta yi wa wasu mambobi.
Tsagin tsohon gwamnan jihar Kano, Rabiu Kwankwaso, sun fara shirin sauya tambarin jam'iyyar NNPP da kundin tsarin mulkin jam'iyyar domin rage wa wasu ƙarfi.
Siyasar Najeriya
Samu kari