Siyasar Najeriya
Dan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar PDP, Sanata Dino Melaye, ya musanta rade-raɗin da ke yawo cewa ya karbi N3bn daga Atiku Abubakar da Aliko Ɗangote.
Kungiyar Matasa a Arewa ta yi martani kan hukuncin shari'ar zaben jihar Kano inda ta bukaci Kotun Koli ta yi adalci da kuma bar wa mutane abin da su ka zaba.
Kwamishinar yaɗa labarai ta jihar Ondo, Ademola-Olateju, ta bayyana cewa Gwamna Rotimi Akeredolu ba zai yi murabus ba saboda har yanzu bai kasa aiki ba.
Ministan wutar lantarki a gwamnatin shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da ranar gagarumin taron sauya shekarsa daga AA zuwa APC a jihar Oyo.
Babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta musanta rahoton da ke cewa ta shiga shirin haɗa maja na jam'iyyun adawa 7 da nufin tunkarar babban zaben 2027.
Shugaban jam'iyyar NNPP, Agbo Major ya bayyana dalilin korar Rabiu Kwankwaso daga jami'yyar inda ya ce ya na son kwace madafun iko da mamaye jami'yyar.
Jam'iyyun adawa bakwai ne suka hada kansu karkashin kungiyar hadakar jam'iyyu (CCPP) don kawo karshen mulkin APC a Najeriya. Hakadakar za ta bunkasa dimokuradiyya.
Jigon jam'iyyar NNPP, Adekunle Aderibigbe ya yi magana kan tabbatar da korar Kwnakwaso da masu ruwa da tsakin jam'iyyar a yankin Arewa maso Gabas suka yi.
Yayin da shari'o'in kan zaben gwamnonin Kano, Zamfara da Filato suka kai gaban kotun koli, wasu kungiyoyi sun bukaci alkalai su tabbatar da zabin talakawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari