Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC ta yi zargin cewa Gwamna Douye Duri na jam'iyyar PDP na kulƙa makircin yadda EFCC zata kamo Timipre Sylva ta gurfanar da shi a gaban kuliya.
Kotun kolin Najeriya ta kawo karshen shari'a kan zaben gwamnan jihar Imo wanda aka yi tun shekarar 2019, ta ce ba ta da hurumin sauraron ƙarar gaba ɗaya.
Major Agbo, shugaban ɗaya daga cikin ɓangarorin NNPP biyu ya ce sun aminta da hukuncin kotun ɗaukaka kara na tsige gwamnan sabida ba ɗan jam'iyya bane.
Kungiyar matasan lauyoyin arewa da suka fito daga jihohi 19 sun bayyana cewa an tafka kuskuren da ba a yafe wa a hukuncin kotun ɗaukaka kan zaben Kano.
Jam'iyyar NNPP ta karyata wasu da ta kira da korarrun jam'iyya waɗanda ke yaɗa cewa Abba Kabir Yusuf ba ɗan jam'iyya bane a lokacin zaɓe kuma an kori Kwankwaso.
Tsagin jam'iyyar Labour Party (LP), ya yi wa Peter Obi, wankin babban bargo kan yadda yake yawan sukar gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Bello Matawalle, ya dauki matakin zuwa kotun daukaka kara bayan wata babbbar kotu ta yi umarnin kwace masa motoci.
Abubuwan na ƙara rikicewa a NNPP yayin da tsagin Agbor duka nesanta kansu da zanga-zangar da je faruwar a Kano kan hukuncin tsige Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Kungiyar CAGRAM ta sha alwashin nemawa Shugaba Tinubu kuri'u a gabanin zaben 2027 da zai ba shi damar yin tazarce. Hakan ya biyo bayan ayyukan Tinubu a Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari