Siyasar Najeriya
Gwamna Siminalayi Fubara ya taya murna ga Ministan Abuja, Nyesom Wike a ranar bikin zagayowar haihuwarsa duk da irin alaka mai tsami da ke tsakaninsu.
Majalisar dokokin jihar Ondo ta ayyana Lucky Aiyedatiwa a matsayin mukaddashun gwamnan jihar biyo bayan jinyar rashin lafiyar da Gwamna Rotimi ya koma.
Gwamnan jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya naɗa sabbin manyan masu taimaka masa da ƙananan hadimin da masu ba shi shawara ta musamman 162 a gwamnatinsa.
Shugaban riko na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Rivers ya soki salon mulkiin Gwamna Siiminalayi Fubara bayan shafa wata shida kan mulki.
Dakta Dennis Aikoriogie, ɗaya daga cikin yan siyasar da suka shiga tseren takarar gwamnan Edo a inuwar LP ya fice daga jam'iyyar nan take saboda wasu dalilai.
Da sanyin safiyar yau Laraba ce 13 ga watan Disamba aka fara rushe Majalisar jihar Rivers tun bayan samun hatsaniyar siyasa a ranar 30 ga watan Oktoba.
Wata kungiyar lauyoyi mai suna 'Concerned Citizens' ta yi alkawarin tattara lauyoyi 300 domin kare nasarar Bello Matawalle na jam'iyyar APC a kotun koli.
Wani lauya masanin doka, Kalu Kalu ya yi magana kan makomar kujerun yan maɓalisar jam'iyyar PDP 27 na jihar Rivers da suka sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Babbar Kotu a jihar Rivers ta raba gardama kan sahihancin shugabancin kakakin Majalisar jihar Rivers inda ta tabbatar da Edison Ehie a matsayin kakakin Majalisar.
Siyasar Najeriya
Samu kari