Siyasar Najeriya
Rikicin siyasar jihar Ribas ya dauki sabon salo tun bayan da gwamna Sim Fubara ya rusa majalisar dokokin jihar, kawo yanzu kwamishinoni takwas sun yi murabus.
A yayin da Kanawa ke jiran hukuncin da Kotun Koli za ta yanke kan zabe Kano, wanda ya kafa NNPP, Boniface Aniebonam ya shirya addu'a ta musamman don nasarar Abba.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya nanata cewa babu wata matsala a tsakaninsa da mataimakinsa kuma a shirye yake ya marawa masa baya a zaben 2024.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa ta fara nazari kan bin matakan tsige Gwamna Fubara na jihar Ribas daga kan madafun iko kan abiɓda ta kira take doka da oda.
Yayin da rikicin siyasa tsakanin Gwamna Fubara da Wike ke ƙara munana, karin kwamishinoni biyu sun yi murabus daga muƙamansu na majalisar zartarwan jihar Ribas.
Yan majalisar dokokin jihar Ribas 26 sun yi zama na musamman a rukunin gidajen yan majalisu kwana ɗaya bayan Gwamna Fubara ya rushe zauren majalisar.
Tony Adoki daya daga cikin yan majalisar dokokin jihar Rivers ya yi magana kan sake komawa PDP, yan kwanaki kadan bayan ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Yayin da rigima ke kara ƙamari a jihar Ribas, Gwanna Fubara ya rattaɓa hannu kan kasafin kuɗin 2024 wa da aka yi ƙiyasin zai laƙume N800bn a gidan gwamnati.
Mukaddashin gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya sauka a Akure babban birnin jihar Ondo kuma ya zarce ofishinsa a karon farko bayan Gwamna ya tafi hutun jinya.
Siyasar Najeriya
Samu kari