Siyasar Najeriya
Ana tsaka da rikicinsa da Gwamna Siminalayi Fubara, Wike ya dira birnin Port Harcourt tare da tawaga mai tarin yawa domin yin wani muhimmin abu a jihar.
Wani shugaba a yankin Neja-Delta ya bayyana cewa a yayin da ake tsaka da rikiciɓtsakanin Gwamna Fubara da Nyesom Wike, gwamnan ya so ya hakura da mulki.
Wani manazarci kan harkokin siyasa ya bayyaɓa cewa siyasar Kano zata yi tasiri a hukuncin da koli zata yanke wanda zai raba gardama tsakanin Abba Kabir da Gawuna.
Mukaddashin gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya bayar da umarnin kulle asusun kananan hukumomin jihar jim kadan bayan ya hau kujerar mulkin jihar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci jakadun kasashe uku su maida hankali wajen faɗaɗa kasuwanci da zuba hannun jarida a Najeriya son amfanin kowa.
Rikicin siyasa jihar Rivers na cigaba da daukar zafi tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da magabacinsa Nyesom Ezenwo Wike, ministan birnin tarayya Abuja.
Gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya gargadi masu rike da mukaman siyasa da su tabbatar biyayyarsu na ga gwamnatinsa ko kuma su rasa mukamansu.
Fitaccen mawakin suyasar nan, Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara tare da wasu jaruman Kannywood maza da mata sun roki mazauna Kano su rungumi zaman lafiya.
Adebayo Adelabu, ministar wutar lantarki a Najeriya ya sake dawowa jam'iyyar APC a hukumance ranar Jumu'a, ya ce abinda mutane suke tunani ba haka yake ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari