Siyasar Najeriya
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya yabawa kotun koli bisa hukuncin da ta yanke wanda ya tabbatar masa da nasara a zaben gwamna na 18 ga watan Maris, 2023.
Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue ya yi martani kan zargin mulkin kama-karya da 'yan Majalisun Tarayya a jihar Benue inda ya ce shi ya taimakawa APC ta ci mulki.
A nazarinmu na shekarar 2023, mun duba 'yan siyasan da za a dade ana jinjina masu a Najeriya. A ciki akwai Rabiu Kwankwaso da Peter Obi da su ka nemi mulki.
Kotun koli ta kawo karshen taƙadda kan nasarar Gwamna Peter Mbah na jam'iyyar PDP a zaben gwamnan jihar Enugu da aka yi ranar 18 ga watan Maris, 2023.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da Abdullahi Ganduje na cikin waɗanda aƙe ganin sun samu nasara mafi girma a fagen siyasar Najeriya a shekarar 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya bayyana kujerun sanata Umahi da Giedam a matsayin babu kowa bayan sun karɓi mukamin minista.
Kotun kolin Najeriya ta kammala sauraron kowane ɓangare a karar da ɗan takarar gwamnan APC ya kalubalanci nasarar Gwamna Bala Muhammed na jihar Bauchi.
Mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kogi, Enema Paul, ya hakura ya yi murabus daga kan muƙaminsa saboda rashin lafiyar da yake fama da ita tun tuni.
A shekarar 2023 fastoci da dama sun yi hasashe kan abubuwan da suka ce Allah ya gaya musu za su faru. Sai dai a cikin hasashen na su akwai wadanda ba su faru ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari