Siyasar Najeriya
Kakakin majalisar dattawa, Sanata Yemi Adaramodu, ya ce babu wani laifi da Sanata Godswill Akpabio, ya aikata da har zai yi murabus daga kujerarsa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya nanata cewa yana nan daram a jam'iyyar PDP, kawai dai ya yi ra'ayinsa ne a zaben shugaban kasa.
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci majalisar dattawa ta amince da naɗin Ruby Onwudiwe a matsayin darakta a babban bankin Najeriya.
Bola Ahmed Tinubu ya amince da naɗin Felix Obuah, tsohon shugaban PDP da ya sauka a jihar Ribas a matsayin shugaban hukumar AMMC ta birnin Abuja.
Sanata Abdulaziz Yari daga Zamfara ta Yamma ya karyata rahoton cewa yana da hannu a shirin Atiku na kafa sabuwar jam'iyya, ya jaddada cewa yana tare da APC.
Wata kungiya mai zaman jansa da ke sa ɓya ido kan kasafin kuɗin Najeriya ta ce Sanata Abdul Ningi na da gaskiya game da wasu kuɗi da babu cikakken bayani kansu.
Kungiyar APC ta Arewa ta tsakiya ta yi kira ga gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang da ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC domin daga darajarsa.
A yayin da majalisar dattawa ta sanar da dakatar da Sanata Abdul Ningi, Legit ta kawo jerin wasu sanatoci 4 da aka taba dakatarwa daga zauren majalisar.
Ga dukkan alamu shugaban majalisar dokokin jihar Ondo, Oladiji zai fuskanci barazanar tsigewa bayan ya ari bakin ƴan majalisa ya ci musu albasa ba da yawunsu ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari