Siyasar Najeriya
Tsohon gwamnan jihar Ribas, kuma ministan birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya bayyana cewa da Atiku Abubakar ya lashe zaben shugaban kasa da ya bar Najeriya.
Kwamitin mutum bakwai da babban alkalin jihar Edo ya kafa ya fara zaman domin bincike kan zargin da majalisar dokoki ke wa mataimakin gwamna, Shaibu.
Tsofaffin kwamishinoni a karkashin gwamnatin tsohon Gwamna Okezie Ikpeazu na jihar Abia, sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC a jihar.
Arewa Think Tank ta gudanar da addu'o'i na musamman ga shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu a Kaduna, ta ce shiyyar Arewa ba za ta iya dakatar da Tinubu a 2027 ba.
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da naɗin ɗan Kwankwaso da kuma wasu mutum 3 a matsayin sababbin kwamishinonin da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya naɗa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya yi karin haske kan rikicin siyasar da ke tsakaninsa da gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara.
Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam'iyyar APC na kasa, Yekini Nabena, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu sai ya shekara takwas kan mulki.
Sanata Plang ya musanta raɗe-raɗin da ke yawo cewa majalisar dattawa na shirin tunɓuke Sanata Godswill Akpabio, ya ce babu wani abu mai kama da haka.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya ce naɗin da kwmaishina ya yi na hadimai 273 naɗi ne ka girmamawa amma gwamnati ba za ta rika biyansu albashi ba.
Siyasar Najeriya
Samu kari