Siyasar Najeriya
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya sauya tunani daga zaka sulhu na farko, yanzu ya ce majalisar Ondo ya miƙa hanzatta miƙa mulki ga Lucky Aiyedatiwa.
Shugaba Bola Tinubu ya fusata kan yadda rikicin siyasar jihar Ondo ke kara kamari duk da yadda ya saka baki a baya, yanzu zai kawo karshen rikicin a jihar.
Jigon APC ya bayyana wasu abubuwa da ya hango sun faro a danbarwan siyasar jihar Ribas gabanin lamarin ya kai ga sauya shekar yan majalisar jiha 27 cikin 32.
Shirin tsige Gwamnan Ribas ya yi sanadiyyar da ‘yan majalisar dokoki suka sauya sheka zuwa APC. Kuma an ji matsayar Nyesom Wike a PDP a gwamnatin APC.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers ya shiga ganawar gaggawa da majalisar zartarwa a jihar bayan sauya sheka na 'yan majalisu 27 zuwa APC daga PDP.
Bayan ziyarar da ya kai zuwa Tudun Biri, Malam Nasir El-Rufai da mutanensa sun je Daura. Watanni da barin mulki, tsohon Gwamna El-Rufai ya hadu da Muhammadu Buhari.
Wata kungiyar matasan Arewa sun yi ikirarin cewa akwai wani shiri da suka gano na gurgunta 'yan siyasar Arewa don cimma wata manufa a zaben 2027.
An bar APC da Bola Tinubu cikin ciwon kan mukamai. Simon Lalong ya shiga rudani a kan ya hakura da matsayin da yake kai na Ministan kwadago ko ya tafi majalisa.
Jam'iyyar APC ta dakatarb da shugaban karamar hukumar Suleja da ke jihar Niger, Gambo Ibrahim kan zargin rashin ladabi da biyayya da kuma cin zarafin ofishinsa.
Siyasar Najeriya
Samu kari