Siyasar Najeriya
Legit Hausa ta lissafo wasu muhimman abubuwa guda 9 da Shugaba Bola Tinubu ya fada a ranar Lahadi, 4 ga watan Agusta, yayin jawabi ga masu zanga-zangar yunwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce ba zai zura idanu ya kyale wasu tsirarun 'yan siyasa su tarwatsa Najeriya ba ta hanyar rura wutar zanga-zangar da ake yi.
Gwamnan Kaduna, Malan Uba Sani ya yi zargin cewa ƴan takarar jam'iyyun adawa da suka sha ƙasa a zaben da wuce ne suke ɗaukar fansa ɗa sunan zanga zanga.
Hon. Alhassan Ado Doguwa ya fito yana sukar Rabiu Musa Kwankwaso kwanaki a jihar Kano. Sa’n ‘dan majalisar a siyasa, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa ya yi masa raddi.
Omoyele Sawore, ɗaya daga cikin masu jan ragamar shirya zanga zangar lumana da za a yi yau ya musanta raɗe-raɗin cewa an ɗage zanga zangar zuwa watan Oktoba.
Mai ba shugaban ƙaa shawara kan harkokin ɗalibai, Sunday Asefun ya ce suna zargin wasu masu ƙarfin juya gwamnati da ake ce ma Cabals da hannu a zanga zanga.
Tsohon gwamna jihar Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa wasu ƴan Arewa sun cika haɗama wajen aura da kuka tara ƴaƴa, a cewarsa hakan ke kara kawo wahala.
Gwamna Alex Otti ya bayyana shirinsa na rusa sabon gidan gwamnatin da ya gada na makudan kuɗi, ya ce tsarin ginin bai yi daidai da al'ummar jihar Abia ba
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa akwai wasu manyan mutane da suke tunzura matasa su fita zanga-zanga don a kifar da gwamnati.
Siyasar Najeriya
Samu kari