Siyasar Arewa
Shugabanni gunduma a jihar Nasarawa sun yanke shawarar dakatar da shugaban APC na jiha, Hon. Aliyu Bello bisa zarginsa da ayyukan cin amana da zagon ƙasa.
An ga wani bidiyo da ke nuna lokacin da aka cire hoton Ganduje daga ofishin APC, biyo bayan murabus dinsa. Bidiyon ya haifar da cece-kuce a kafafen sada zumunta.
Gwamnonin jam'iyyar APC 23 sun yi taro na musamman a jihar Edo domin tattauna makomar APC a Najeriya. Hakan na zuwa ne jim kadan bayan murabus din Ganduje
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Atiku ya janye daga takarar shugaban ƙasa, ya mai da hankali kan zama uban al'umma da kuma gina sabuwar jam'iyya mai adawa da APC.
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufai, da sauran manyan 'yan adawa sun zaɓi sabuwar jam'iyyar ADA.
Daga tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo, har zuwa irin su Shehu Sani, Gwamna Uba Sani ya yi nasarar cika APC da kusoshin 'yan siyasar jihar.
Gamayyar 'yan adawa a Najeriya sun fara shirin kafa jam'iyyar adawa mai suna ADA domin tunkarar APC a 2027. Tarihin Akin Ricketts da sauran shugabannin ADA.
Yayin da Bola Tinubu ya kai ziyara jihar Kaduna, wani mutum da ba a san ko wanene ba ya yi ƙoƙarin kutaawa kusa da.shugaban yayin da yake jawabi a yayin taro.
Tawagar Dr. Bala Maijama'a Wunti ta ziyarci ofisoshin yan sanda bayan matashi mai suna Adamu Salisu ya hau kan karfen sadarwa a Bauchi saboda ɗan siyasa.
Siyasar Arewa
Samu kari