Shugaban Sojojin Najeriya
Tun a watan Maris ne ‘Yan ta’adda suke tare jirgin kasa, suka yi awon-gaba da mutane. An saki mutane bakwai, amma an fahimci sai da ‘yanuwansu suka biya N800m.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar African Action Congress, Omoyele Sowore, ya ce gwamnatinsa za ta binciki gwamnatocin baya idan aka zabe shi shugaban kasa
A ‘yan kwanakin nan, ‘Yan ta’adda na kokarin karbe iko da wasu garuruwa. Yau aka ji ‘Yan Islamic State in West Africa Province sun tare motocin abinci a Borno.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga wata ganawa da shugabannin tsaro da ministoci a fadar shugaban kasa da ke Abuja a safiyar ranar Juma’a, 8 ga watan Yuli.
Da aka fasa gidan gyara hali cikin dare a Kuje, ‘yan ta’addan da suka yi danyen aikin sun yi wa’azi da harshen Fulanci, Hausa, da Ebira, sannan suka raba kudi.
An samu akasi, sojoji sun yi wa mutane ruwan bam-bamai a kauyen Katsina. Zuwa lokacin da muke tattara wannan labari, ba mu da adadin wadanda abin ya shafa.
An ga a kalla gawawwaki takwas bayan 'yan bindiga sun kai hari Anguwan Bashar da wata anguwa karamar hukumar Kanam na jihar Plateau a ranar Litinin da ta wuce.
Jihar Neja, Rahotanni da ke fitowa na nuna cewa an gano karin gawarwakin sojoji da jami’an ‘yan sanda da aka kashe a wani harin kwantan bauna da ‘yan ta’adda.
Kwamandan Operation Hadin Kai da ke yaki da ta’addanci a arewa maso gabas, Manjo Janar Christopher Musa, ya ce yan Boko Haram fiye da 60,000 ne suka mika wuya.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari