Shehu Sani
Shehu Sani tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya ya yi magana bayan matatar mai ta Port Harcourt ta fara aiki. Tsohon sanatan ya buƙaci a gyara ta Kaduna.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bukaci Shugaba Tinubu ya roki kamfanin 'Shoprite' kada ya bar aiki a Kano inda ya hakan zai shafi mutane da dama.
Dan takarar Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Usman Ibrahim ya yi fatali da jami'yyar PDP inda ya koma jam'iyya mai mulki ta APC a jihar, ya yabawa salon mulkin Uba Sani.
Sanata Shehu Sani ya ce harim bam da sojoji suka kai garin Tudun Biri a jihar Kaduna ba kuskure ba ne, ganganci ne da bai kamata ya faru ba. Ya nemi ayi bincike.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa “ta hanyar amfani da ruhanai ne” yayin da yake martani ga furucin Doguwa na cewa ba yawan kuri’u ke sa a ci zabe ba.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana cewa yana goyon matakin Dino Melaye na kin zuwa kotu domin kalubalantar zaben gwamnan Kogi
Shehu Sani, tsohon sanata na Kaduna ya yi kira ga yan Najeriya su rika yi wa yan uwansu maza da mata masu fama da lalurar asthma addu'a yanzu da hunturu ya shigo.
Tsohon sanata, Sani, ya ce ya zama wajibi a yi taka tsan-tsan bayan da takardar CTC ta nuna cewa Kotun Daukaka Kara ta tabbatar da nasarar Gwamna Abba Kabir
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya lisaafo wasu abubuwa guda huɗu da ya Jonathan ya yi waɗanda wataƙila ba za a sake maimauta su ba.
Shehu Sani
Samu kari