Shehu Sani
LPPC ta fitar da sunayen duka manyan Lauyoyi 58 da su ka zama SAN, daga ciki akwai Emmanuel Moses Enoidem, Kehinde Olufemi Aina, Nghozi Oleh, Aaron Chile Okoroma.
Sanata Shehu Sani ya yi Allah wadai da masu daukar doka a hannunsu kan zargin satar mazakuta a birnin Tarayya Abuja, ya ce wannan sharri ne kawai na matsafa.
Sanata Shehu Sani ya yabawa kamfanin BUA kan rage farashin siminti a kasar inda ya ce wannan abin a yaba ne kuma wanda ba a taba samun irin haka ba a Najeriya.
Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda 'yan siyasa ke gudanar da shekaru hudunsu a mulki, ya ce shekarar farko na karewa ne kan zabuka da kuma zuwa kotu.
Tsohon dan majalisar tarayya, Shehu Sani, ya soki tsige Honorable Beni Lar da sauran yan majalisar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Filato.
Shehu Sani tsohon sanatan Ƙaduna ya yi magana kan rikicin siyasar da ke tsakanin gwamna Godwin Obaseki da mataimakinsa. Ya bayyana jam'iyyar da za ta ci riba.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa ministan ayyuka David Umahi ya riƙe muƙaman sanata da na minista gam-gam sa hannayensa guda biyu.
A yayin da aka bayyana sunayen ministoci da inda za su yi aiki, Shehu Sani ya ba da shawarin abin da ya kamata Tinubu ya yi na tabbatar da an samu tsari yanzu.
Tsohon sanata ya shawarci ministan Abuja da ya gaggauta komawa APC saboda ya akre mutuncinsa a matsayinsa na wanda yake kusa da Tinubu a halin yanzu din nan.
Shehu Sani
Samu kari