Shehu Sani
Shehu Sani ya ce bai kamata a fara sukar gwamnatin Tinubu ba daga yanzu duba da yadda gwamnatin Buhari ta kasance a shekarun baya da suka wuce na shi.
Sanata Shehu Sani, tsohon dan majalisa mai wakiltan Kaduna ya bayyana hanyoyi hudu da za a bi don magance kallubalen tsaro a Najeriya musamman jihohin arewa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya ya bayar da shawara kan hanya mafi kyau da A a bi domin magance matsalar cin hanci da rashawa da ta addabi Najeriya.
Tsohon dan majalisa, Sanata Shehu Sani ya bayyana yadda aka yi garkuwa da wani shugaban makaranta a Koriga dake jihar Kaduna tare da kashe shi, ya bar mata 3.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya yi tsokaci kan gwamnatin Tinubu da ta Buhari a fannin magance matsalar rashin tsaro a ƙasar nan.
Sanata Shehu Sani ya ce bai kamata yan Najeriya su yi martani ba illa ihun amin ga hasashen Fasto Enoch Adeboye na cewa naira za ta kara karfi kan dala.
A ranar Talata, 30 ga watan Janairu, Sanata Shehu Sani ya ce ya zama dole a hukunta wadanda suka kashe sarakunan Ekiti biyu. Ya yi addu’ar Allah ya ji kansu.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan yiwuwar sallamar hafsoshin tsaro inda ya ce bai kamata tun yanzu a fara kiran sallamarsu ba saboda sun fi na Buhari.
Sanata Shehu Sani ya zayyana yadda jihohin Arewa ke fama da hare-haren 'yan ta'adda, fadan kabilanci da ma na addini wanda ya gusar da zaman lafiya a shiyyar
Shehu Sani
Samu kari