Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Tsarin masarautun gargajiya a Najeriya ka tafiya ne a karkashin kananan hukumomi kuma gwamnonin jihohi, kuma su ke da karfin ikon nadi ko da tsige sarakuna.
Kwancewa Sarkin gargajiya rawani a Najeriya abu ne wanda aka dade ana yi tun bayan samun yancin Najeriya daga hannun turawan mulkin mallaka a shekarar 1960.
Sarkin Kano na 14, kuma tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) ya ba 'yan Najeriya shawarin irin shugabannin da ya kamata su zaba a zaben 2023 mai zuwa.
Sa’adatu Barkindo Sanusi, amaryar tsohon Sarkin Kano, Malam Muhammadu Sanusi II, ta yi bikin zagayowar ranar haihuwarta. An shirya dan takaitaccen taro a gida.
Alhaji Nasiru Ado Bayero shahararren ma'aikacin banki ne, dan kasuwa, kuma sarkin Bichi na yanzu, daya daga cikin garurwa masu daraja a Kano a Arewacin kasa.
Jihar Legas - Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II, ya bayyana cewa ya gargadi gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da cewa manufofinta na tattalin arzik.
Tsohon Sarkin Kano, Muhammad Sanusi na biyu, ya yi kira ga matasan Najeriya da su daina barin kasar nan domin neman dama a kasashen waje, rahoton TheCable.
Tsohon Sarkin Kano, Sanusi Lamido Sanusi, ya bayyana kwarin gwiwar ci gaba da magana kan karewa da sake gina fasalin Najeriya domin gyara ta gaba daya.....
Halin da Najeriya ta ke ciki a yau, ya fi muni a kan lokacin Jonathan a cewar Muhammadu Sanusi II, yace Kasar nan na cikin ha’ula’i, lamarin ya jagwalgwale.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari