Bikin Sallah
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bi sahun sauran musulmi a Najeriya, ya harkaci sallar idin bana a barikin Mambila da ke babban binrin tarayyar Najeriya Abuja.
Kwamitin Kolin Harkokin Addinin Musulunci, NSCIA, karkashin jagorancin Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar ta taya musulmi murnar Sallah Karama da kammala a
Bayan dogon lokacin da aka shafe gwamnati na hana kowa zuwa yawon sallah fadar shugaban ƙasa, a bana dai shugaban ƙasa ya amince da zuwan wasu mutane ran Sallah
Kwamitin dubar wata dake karkashin kwamitin koli na lamuran addinin Musulunci a Najeriya ya yi bayani game da yadda tsayuwar jinjirin Watar Shawwal (1443AH) zat
Kotun kolin Saudiyya a ranar Alhamis ta umurci masu sa ido da su nemi jinjirin watan Shawwal na shekarar Hijira 1443 da yammacin ranar Asabar 29 ga Ramadan.
Wasu daga cikin masu sayar da kaji, talo-talo da agwagi a Kaduna sun koka kan rashin cinikin kajin gabanin bikin karamar Sallah na bana. Masu sayar da kajin sun
Sanata Aliyu Wamakko, mai wakiltan Sokoto ta arewa ya kubutar da fursunonin gidan yari su 50 daga gidan gyaran hali na Sokoto, rahoton Daily Nigerian. An saki f
Hukumar Yan Sandan Farar Hula, SSS, ta ce ta gano wani shiri da wasu bata gari ke yi na kai hare-hare a muhimman gine-gine, wuraren ibada da wuraren shakatawa m
Yayinda ake shirye-shiryen shiga bukukuwan karamar sallah, kamfanonin jiragen sama da dama sun kara farashin kudin tashin su. Lamarin ya fi shafar zuwa arewa.
Bikin Sallah
Samu kari