Sabon Farashin Man Fetur
Masu rajin ballewa daga Najeriya karkashin Nnamdi Kanu, IPOB, sun yi kira da gwamnatin Najeriya ta saukake musu su balle daga Najeriya tunda an samu mai a Arewa
Akwai fiye da gangunan danyen man fetur Biliyan 1 a Kolmani. Rijiyoyin man za su jawo Naira Tiriliyan 32 suka shiga asusun tarayya idan aka fara hako arzikin.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da mahakar man fetur ta farko da aka gina a Najeriya. Tuni dai aka fara aikin hako man, an kuma cire samfurinsa.
Wani lauya mai zaman kansa a Gombe, Abdullahi Muhammad Tamatuwa, ya yi barazanar maka masu ruwa da tsaki a kotu muddin aka mallaka wa Bauchi rijiyar Kolmani.
Hotunan rijiyar hakar man fetur da shugaba Muhammadu buhari zai kaddamar yau Talata ya bayyana. Wannan shine rijiyar mai na farko a Arewacin Najeriya gaba daya.
Akwai kason 13% da ake warewa Jihohin da ake da arzikin fetur, wanda Gwamnoni suke bin gwamnati. Ana zargin Gwamnoni sun karbi biliyoyi, amma sun yi shiru.
A 2023 ne gwamnati za ta daina biyan tallafin fetur. Mai girma Ministar tayi wannan bayani a wajen taron NESG, wannan mataki zai jawo litar mai ya zarce N400.
Za a fahimci cewa Gwamna Nasir El-Rufai da wasu Gwamnoni a Najeriya sun yi kira ga gwamnati tayi watsi da tsarin tallafin man fetur a wajen taron NESG a Abuja.
Mele Kyari GMD na kamfanin man feturin Najeriya watau NNPCL ya bayyana cewa kudin da suke sayo tataccen man fetur daga kasar wajen yanzu ya ninka kudi N170.
Sabon Farashin Man Fetur
Samu kari