Labaran Rasha
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya ƙara ankarar da takwarorinsa na duniya kan illar da rikicin Rasha da Ukrainw ka iya jefa duniya idna ba'a dauki mataki b
Masana a ɓangaren masana'antun gine-gine na Najeriya, sun koka kan yadda yak'in Rasha da Maƙociyarta Ukraniya ya shafi farashin kayayyakin gini a Najeriya.
Moscwo - Gwamnatin kasar Rasha ta gargadi kasashen Finland da Sweden kan shirin shiga kungiyar NATO da suke yi, tace ba zai amfanar da nahiyarTurai da komai ba.
Damgote na kara samun karin arziki tun bayan da rikicin Rasha ya faro. Yaznu dai ya dara wasu hamshakan attajiran kasar Rasha da ake ji dasu a fadin kasar.
Yayin da yaki tsakanin Rasha da Ukraine ke ci gaba da kamari, mutane da dama na ci gaba da yiwa shugaban Rasha barazana da kisa saboda yadda sojojinsa ke shiga
Wata kungiyar da ta ke yaki akan talauci, Oxfam ta bayyana damuwa dangane da yadda fadan kasar Ukraine da Rasha a cikin makwanni kadan zai iya janyo tashin fara
Ma'aikatar Ilimi ta kasar Rasha ta shaida wa yan Najeriya cewa a shirye ta ke ta basu guraben karatu idan suna sha'awar cigaba da karatunsu a kasar. Mikhail L.
Wasu iyaye a ƙasar Scotland sun taras da avun mamaki bayan sun dawo daga hutun shakatawa kasar waje, sun gano ɗansu ya tafi taimakawa Ukraine a filin yaki.
Dan jaridan tashar Fox News dake Amurka, Benjamin Hall, ya rasa kafarsa guda yayinda aka bude musu wuta lokacin da suke daukan rahoto kan yakin dake gudana.
Labaran Rasha
Samu kari