Rotimi Amaechi
A jiya ne jirgin kasan Najeriya ya tsaya a hanya, an dauki tsawon lokaci a jeji. Hakan ya faru ne bayan jirgin kasan na Kaduna zuwa Abuja ya yi lodin safiya.
Manajan Darakta ta NPA ta bayyana tashoshin jiragen ruwa na Najeriya zasu babaka alkaluma na mizanin auna tattalin arzikin kasa (GDP), Inji Hadiza Bala-Usman.
Kwamitin rikon kwarya na na kasa na jam'iyyar APC karkashin jagorancin Gwamna Mai Mala Buni, a ranar Laraba, ta soke dakatarwar da aka ce an yi wa Ministan Sufu
A taron jiya, an amince gwamnatin Tarayya za ta kashe N8bn a gyaran manyan titunan da su ka lalace. FEC ta ce za a gyara tituna da su ka dagargaje a Jihohi 10.
Bangaren da ke biyayya ga Igo Aguma na jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Ribas ta dakatar da ministan sufuri, Rotimi Amaechi a ranar Litinin.
An dade da shata fafakeken layi tsakanin bangaren jam'iyyar APC mai biyayya ga ministan sufuri, Rotimi Amaechi, da tsohon Sanatan Jihar Ribas, Magnus Abe, a kan
Jam’iyyar APC ta nada ‘Yan siyasa da su karbo mata yankin Jonathan daga hannun PDP. Mutanen Neja-Delta da Ibo suna hangen kujerar Shugaban kasa a APC a 2023.
Ministan sufuri, Rotimi Amaechi ya bayyana cewa shi mutum ne ba mai nuna kabilanci ba, inda yace wannan nan ne ma ya sa ya zabi Buhari kan Jonathan a 2015.
Insight Dynamic Resources Limited ya ce an saba doka wajen bada kwangilar jirgin kasan Maiduguri-Fatakwal. An shigar da kara a babban kotun tarayya da ke Abuja.
Rotimi Amaechi
Samu kari