Yan fashi
Kauyukan Gidna da Gidan-Dogo da ke karamar hukumar Kagarko a jihar Kaduna sun magantu a kan yadda yan bindiga suka farmaki masu zaman makoki da sace mutane.
Jihar Kogi - Yan bindiga sun kashe mutane biyar yayin da suka yi garkuwa da wasu ‘yan kasashen waje uku a karamar hukumar Ajaokuta da ke jihar Kogi. Rahoton Su.
Kimanin gawarwaki 20 aka gano a kusa da wani rafi, kwana guda bayan wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne suka kai hari a kauyukan Yan-Kukoki da Danbanda
Limamin coci 'dan kwalisa' na jihar Brooklyn wanda ya saba nuna kayayyakinsa masu tsada ya kare kansa bisa rayuwa ta tunkaho da ya ke yi bayan an masa fashi yan
Jihar Gombe - Akalla barayin shanu 12 tare da yara kanana shida ne rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta gurfanar da su a yau Litinin. inda aka kama Rahoton PUNC.
Jihar Legas - An kama wani yaro dan shekara 17, da laifin fasa wani gida, kwana daya bayan an sake shi daga gidan gyaran hali na Kirikiri, inda ya shafe shek.
Jihar Zamfara - Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara, a ranar Talata, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta tsawaita wa’adin ritayar jami’an tsaro a Najeriya zu.
Wasu ‘yan fashi da makami sun farmaki wani lambun shakatawa na Aco Estate Garden da ke birnin Abuja inda suka yi wa masu shakatawa fashin kudi da kayayyakinsu.
Wasu fusatattun matasa, a ranar Asabar sun kona wani da ake zargin barawo ne a Bayelsa, babban birnin jihar. Lamarin ya faru ne a kusa da Customs Road Junction
Yan fashi
Samu kari