Jihar Rivers
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas, ya bayyana wa al'ummarsa sunayen mutum 19 dake da hannu a gudanar da haramtacciyar matatar ɗanyen man fetur a faɗin jiharsa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana irin kalubalen da ya yi fama da su a rayuwarsa da kuma yadda babban lauya ya tsaya masa ba tare da karban ko sisi b
Yayayin da shekarar 2021 ke kaiwa gangara, Legit.ng ta waiwayi wasu manyan ayyuka da wasu daga cikin gwamnonin jihohin Najeriya biyar suka aiwatar a shekarar.
Gwamnan jihar Ribas ya yi waje da kwamishinan kiwon lafiya na jihar saboda yi masa katsalandan a ayyukansa. Ya ce kwamishinan bai kyauta masa ba saboda ya kore
Jami'an tsaro a Ribas sun kama wasu kasurguman masu garkuwa da mutane da suka shahara wajen amfani da Facebook da WhatsApp don yaudarar mutane a Port Harcourt.
Wata sabuwar kungiyar tsageru ta fito a jihar Ribas, ta kai hari wani gidan mai a jihar bayan da ta ba kamfanin man fetur din wa'adin wasu kwanaki don biyan buk
Ana fargabar mutane da dama sun rasu a lokacin da jirgin ruwa mai jigilar kaya ya kama da wuta a Fatakwal, babban birnin jihar Rivers, kamar yadda majiyoyi suka
Shugaban kungiyar masoyan jigon APC Bola Ahmed Tinubu a jihar Ribas, Okocha, yace shugabannin APC na shirya masa magoya baya aƙalla 50,000 mambobin jam'iyya APC
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wata ‘yar kasuwa, Christiana Bernard a kusa da babban gidan talabijin din jihar Ribas na NTA da ke Port Harcourt. The Punch ta t
Jihar Rivers
Samu kari