Jihar Rivers
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya nuna damuwa da rashin jin dadi bisa yadda na'uarar tantance masu zabe na BVAS ta ki tantance shi da matarsa a wurin zabe.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun farmaki gidan wani jigon siyasar jihar Ribas, sun kone kayayyaki masu daraja a cikin gidan da ke birnin Fatakwal a Kudancin kasa.
Yanzu muke samun labarin yadda wata mata ta rasu bayan halartar wani taro kan zaben 2023 da ke tafe nan kusa. An bayyana cewa, ba a san silar rasuwarta ba.
Rundunar yan sanda jihar Rivers ta bakin kakakinta Grace Iringe-Koko ta tabbatar da kama Chinyere Igwe, dan majalisar tarayya na Rivers da kudin kasar waje.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya kara taso da maganar wanda jama'ar jihar Ribas zasu zaba a ranar zaben shugaban kasa, ya ve zai rike amanar da aka ba shi.
Labarin da muke samu mara dadi ya bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka kai hari kan gidan talabijin da rediyo a jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya.
Babbar jam'iyyar hamayya ta kasa watau PDP ta sanar da soke gangamin yakin neman zaɓen shugaban kasa a jihar Ribas saboda dalilan da suka shafi yanayin tsaro.
Wasu miyagun 'yan bindiga sanye da kayan yan sandan Najeriya sun buɗe wa DG na kamfen Atiku Abubakar reshen jihar Ribas, Sakibo wuta jiya Alhamis a Patakwal.
Gwamna Wike na Jihar Ribas ya amince wa kwamitin shirya taron kamfen din takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC tayi taronta a filin wasa na Yakubu Gowon kyauta
Jihar Rivers
Samu kari