Kungiyar Manoman Shinkafa
Gwmanatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta shigar da karar kimanin manoma dubu 70 a jahar Kebbi da suka gagara biyan bashin tallafin kudin noma da gwamnatin ta basu wanda ya kai naira biliyan 17.
A bana kawai Gwamnatin Buhari za ta sa mutum miliyan 100 su yi bankwana da talauci inji Mai girma Ministar kudin Najeriya Zainab Ahmed Shamsuna.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa Nanono da ministan al'adu da yada labarai, Lai Mohammed, sun jagoranci masu ruwa da tsaki da kuma rundunar 'yan jaridu don duba kamfanonin gyaran shinkafa da ke Kura.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya ce albarkar da aka samu a fannin noma shinkafa a wannan daminar zai taimaka wajen daidaita farashin shinkafa a kasuwannin Najeriya.
Kungiyar Manoman Shinkafa
Samu kari