Rabiu Kwankwaso
Abdulmumin Jibrin ya ce idan jam’iyyar NNPP ta hade da LP, Rabiu Kwankwaso za a ba takara. Shi ma Peter Obi zai hakikance a kan shi zai rike tikitin 2023.
A ranar Lahadin nan ne Yakubu Ajaka ya yi bayanin makomar Jam’iyyar NNPP da takarar Peter Obi da abin da zai faru da Atiku Abubakar a zabe mai zuwa na 2023.
Majiyoyi sun bayyana cewa wasu hadiman Osinbajo tare da hadin gwiwar wasu manyan yan siyasar arewa ne ke kokarin ganin an samar da tikitin Osinbajo/Kwankwaso.
Mun samu labari cewa za ayi kus-kus tsakanin Gwamna Wike da ‘Dan takaran PDP, Rabiu Kwankwaso. Kwankwaso yana neman wanda zai zama abokin takararsa a 2023.
A halin yanzu kwanaki 20 su ka rage, a gama duk wani lissafi. Dr. Doyin Okupe ya tabbatar da cewa ana bakin kokarin ganin Jam’iyyar LP da NNPP sun hada-kai.
Gwamna Nyesom Wike na ta ziyartan yan siyasa daga sauran jam’iyyun siyasa, lamarin da ya kara rura wutar rade-radin cewa yana shirin ficewa daga jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar NNPP ta ce sharadi guda na yin maja tsakaninsu da Labour Party shine cewa Peter Obi ya yarda ya zama abokin takarar Sanata Rabiu Kwankwaso a 2023.
Bayan an bada sanarwar magoya baya sun shiga NNPP, wasu sun fara dawo da baya su na zamansu a APC. Mabiya sun ce sam ba za su rabu da Gwamnatin Dr. Ganduje ba
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, a ranar Lahadi ta yi martani kan wasu rahotanni a kafafen watsa labarai cewa dan takarar shugaban kasarta, Rabiu Kwankwaso,
Rabiu Kwankwaso
Samu kari