Rabiu Kwankwaso
A wata hira da aka yi, an ji asalin abin da ya sa Shugaban NNPP ya yi murabus daf da zabe. Ben Kure ya yi karin-haske a kan sabaninsa da Sulaiman O. Hunkuyi.
Manyan ‘Yan takaran kujerar shugaban kasa a 2023 sun taya Argentina murnar samun nasara a gasar kofin Duniya a lokacin da Magoya bayan Lionel Messi su ke murna.
Tafiyar tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso ya gamu da babban cikas inda ɗan takarar mataimakin gwamnan Neja a inuwar NNPP ya yi murabus daga mukamin.
A yau ne aka ji labari Ben Kure ya sanar magoya baya na da kuma abokan tafiyarsa a siyasa cewa ya sauka daga shugaban jam’iyyar NNPP na reshen jihar Kaduna.
Dan takarar kujerar shugaban kasan jam'iyyar adawa ta NNPP Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana farin cikinsa matuka bisa labarin daukar wasu matasan kwankwasiyya.
Dan takarar shugaban kasa a NNNPP, Kwankwaso ya ce babu shugaban da 'yan Najeriya za su zaba sai shi. Dukkan 'yan takarar PDP da APC basu cancanta ba inji shi.
A cikin daren yau, mai neman mulkin Najeriya a inuwar APGA, Farfesa Peter Umeadi ya kai ziyara zuwa gidan 'dan takaran jam'iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso.
Jam’iyyu za su so su hana Jam’iyyar NNPP samun nasara a Kano. Rahotanni na zuwa cewa matasa da magoya bayan APC da LP suna ta yin zaman siyasa na musamman.
Gabannin babban zaben 2023, tsoffin hadiman Gwamna Abdullahi Ganduje, Ali makoda da Muhuyi Magaji Rimingado za su jagoranci yakin neman zaben Abba Gida Gida.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari