Rabiu Kwankwaso
Da yake bada labarin samun takararsa a jam'iyyar NNPP, Isaac Idahosa yace bai taba tunanin zai samu takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar adawar ba.
Rahoton nan ya tattaro abin da aka ji daga bakin Atiku, Kwankwaso da Peter Obi a wajen muhawara. Gidan talabijin Arise TV suka shirya taron domin jin ta bakinsu
Za a ji yadda Atiku Abubakar ya so ya kauracewa tambaya a kan yin jinya a Asibitocin Najeriya, tsohon mataimakin shugaban kasar yana ganin an bar mu a baya.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, Dan takarar shugaban kasa a NNPP, ya roki Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP da ya rage kudin makaranta a jami’arsa don ‘yan Najeriya.
Bai kama sunan wani ‘dan takara ba, amma Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ta bakin Kehinde Akinyemi yace yana goyon bayan ‘Dan kudu ne a zabe mai zuwa.
Kwamishinan yaɗa labarai na gwamnatin Ganduje, Muhammad Garba, yace da ikon Allah sai sun kawo wa jam'iyyar APC mafi rinjayen kuri'un al'ummar Kano a 2023.
Abdullahi Ganduje ya amince a kara kudi domin a kammala titi a Kwankwaso. Titin da ake yi a karamar hukumar Madobi zai taimakawa mutanen tsohon Gwamnan Kano.
Rabiu Musa Kwankwaso ya isa kasar Amurka cikin koshin lafiya. Sanata Kwankwaso mai takarar shugaban kasa a NNPP ya sanar da cewa za ayi taron ne a Washington DC
Za a sa hannu a kan yarjejeniyar zaman lafiya tsakanin masu neman Gwamna a Kano, amma an ji sai an kamo Shugaban APC sannan Abba Gida-Gida zai sa hannunsa.
Rabiu Kwankwaso
Samu kari