Jam'iyyar PDP
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya fito ya yi martani kan rahotannin da ke cewa ya fice daga jam'iyyar.
Yayin da ake ci gaba da alhinin rasuwar Malam Idris Dutsen Tanshi, jam'iyyar PDP ta rasa daya daga cikin manyan jiga-jiganta, Alhaji Yekini Ayoade Adeojo.
Bode George ya ce rikicin Ribas da batun Natasha barazana ne ga dimokuraɗiyya, yana mai sukar majalisa da INEC bisa matakan da suka ɗauka a lamarin.
Tsohon dan takarar gwamnan PDP a Edo, Asue Ighodalo ya shaidawa jama'ar jihar cewa zai daukaka kara bayan kotu ta tabbatar wa da Monday Okpebholo kujerar gwamna.
Bode George ya ce bai kamata Bola Tinubu ya tafi Faransa ba a lokacin da ake fama da matsaloli a Najeriya. Ya zargi APC da neman haddasa rikicin Rivers.
Dan majalisar wakilai a jihar Niger, Hon. Joshua Audu Gana ya ce ba zai saci kudi don faranta wa al'ummarsa rai ba yayin da yake fuskantar suka kan ayyukan mazabarsa
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Edo ya ce PDP ce ta shirya kashe Hausawa a Edo domin jawo rikicin siyasa a jihar da jawo a sanya dokar ta baci kamar Rivers.
Wasu daga cikin jagoroi a jam'iyyar PDP sun bayyana shirinsu na shiga hadakar da za ta taimaka wajen korar Bola Tinubu daga shugabancin Najeriya.
Chief Chijioke Edeoga ya bayyana komawarsa PDP a matsayin dama ta haɗin kai a Enugu, ya ce lokaci ya yi da za a haɗa ƙarfi don nasarar jam’iyyar a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP
Samu kari