Jam'iyyar PDP
A lokacin da ƴan adawa ke kokarin samar da ƙawancen da zai kifar da gwamnatin APC, INEC ta ce ta karbi buƙatun ƙungiyoyin siyasa 91 don zama jam'iyyun siyasa.
Ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi martani kan kalaman da Atiku Abubakar ya yi na cewa bai yi nadamar kin daukarsa a matsayin mataimaki ba a 2023.
Gwamnonin jihohin Bauchi, Adamawa, Bayelsa, Enugu, Osun, Filato, da Zamfara sun maka Tinubu a Kotun Koli kan dakatar da Gwamna Siminalayi Fubara.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya yi magana kan dalilin da ya sanya bai dauki Nyesom Wike a matsayin abokin takararsa a zaben 2023.
Tsohon mataimakin shugaban kasan Najeriya, Atiku Abubakar, ya bayyana matsayarsa kan sake neman kujerar shugaban kasa a babban zaben shekarar 2027.
Sanata Samuel Anyanwu ya ce PDP ba ta buƙatar shiga ƙwancen jam'iyyu, ta fara neman ƴan PDP su watse daga haɗakar su Atiku Abubakar kan gwamnatin Bola Tinubu.
Tsohon kusa a APC, Salihu Lukman ya yi magana kan hadakar jam'iyyun adawa inda ya ce ana tattaunawa don fuskantar jam'iyyar da Bola Tinubu a 2027.
Yayin da SDP ke kara samun goyon baya, Malamin Musulunci, Imam Nura Gwanda ya jagoranci masu sauya sheka daga jam'iyyun APC da PDP zuwa SDP a Katsina.
Ministan harkokin jin-ƙai, ya ce PDP ba za ta ci gaba da mulki a Filato a 2027 ba domin APC ce za ta karbe jihar, kuma Shugaba Tinubu zai lashe zaɓen 2027 a Filato.
Jam'iyyar PDP
Samu kari