Jam'iyyar PDP
Kwanaki bayan zabansa a matsayin shugaban matasan PDP, Mohammed Kadede ya bayyana manufarsa ta lallasa jam'iyyar APC a zabe mai zuwa na shekarar 2023 a Najeriya
Bayan zaben Iyorchia Ayu a matsayin shugaban jam'iyyar PDP, ta yuwu jam'iyya mai mulki ta fara shan jini jikinta ganin wasu nagarta da sabon shugaban ya ke da.
Jigo a jam'iyyar APC ya tsorota da zaben Ayu a matsayin sabon shugaban APC. Ya ce hakan babban kalubale ne ga jam'iyyar ta APC mai mulkin Najeriya a yanzu.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta zabi sabbin shugabannin kwamitin ayyuka na kasa wadanda za su jagoranci jam'iyyar kafin zuwan gagarumin zaben 2023.
'Yan Najeriya sun yi martanin kan zaben da aka yi a taron gangamin jam'iyyar PDP. An zabi wani matashi mai shekaru 25 a matsayin sabon shugaban matasan PDP.
Tsohon ɗan majalisar dattijai mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bayyana shirinsa na tsayawa takarar gwamnan jihar Kaduna karkashin PDP.
Atiku Abubakar, stohon mataimakin shugaban kasa, kuma dan takarar shugaban kasa a 2023 ya bayyana shaidawa Dele Momodu cewa tabbas zai tsaya takara a zaben 2023
Rahotanni daga jihar Anambra sun nuna cewa jam'iyyar PDP ta yi babban kamu, inda shugabannin matasan AFGA da YPP suka sauya sheka tare da masoyan su a Njikuka.
Tsohon shugaban ƙasar Najeriya kuma jigo a PDP, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya tafi ƙasar Nairobi, Kenya, domin halartar taron Nahiyar Africa ranar Asabar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari