Jam'iyyar PDP
Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, ya ce babu makawa jam’iyyarsa ce za ta samar da magajin shugaban kasa Buhari.
Gwamnonin Najeriya da ke karkashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a yau za su yi tar a garin Fatakwal na jihar Ribas domin tsara zabe mai zuwa.
Bayan samun nasarar kammala babban taro na ƙasa tare da zaben shugabanni na ƙasa, PDP ta saka ranar taron zaben shugabanni a arewa maso yammacin Najeriya .
Shahararren dan jarida kuma mawallafin mujallar Ovation, Dele Momodu, ya ce Allah ne ya tanade shi domin ya zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben 2023.
Okedare, tsohon dan kashenin jam’iyyar kuma mai biyayya ga tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki, ya koma jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Wasu tsagerun yan daban siyasa ɗauke da muggan makamai sun farmaki Sakateriyar jam'iyyar hamayya PDP a jihar Ekiti, sun lalata muhimman abubuwa da ginin wurin
Fitaccen dan jaridar nan Dele Momodu ya bayyana kudurinsa na tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP. A yanzu haka yana ganawa da shugaban jam'iyyar.
Allah ya yiwa tsohon Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Taraba, Abdulmumuni Vaki, rasuwa, a daren ranar Laraba, 12 ga watan Janairu.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party a Kano ta zargi gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje da yiwa tattalin arziki zagon kasa kan yajin aikin da yan adaidaita.
Jam'iyyar PDP
Samu kari