Jam'iyyar PDP
Segun Sowunmi ya bukaci Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi da ya bar jam'iyyar APC zuwa PDP domin cimma manufarsa na son zama shugaban kasa koda ba a yanzu ba.
Dr Babangida Aliyu, ya bayyana cewa jam'iyyar People’s Democratic Party (PDP) ta sake yanke shawarar mika tikitin shugaban kasa ga arewa a zaben 2023 mai zuwa.
Femi Fani-Kayode ya yi ikirarin cewa gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, zai kayar da tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar idan suka yi takara a 2023.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ja kunne inda ya ce matsawar jam’iyyarsa, APC ba ta gyara duk wasu rigingimun da ke cikin ta ba, jam’iyyar adawa ta PDP za ta
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana irin halin da yake shiga da abin da yake ji a ransa idan aka ambaci jam'iyyar adawa ta PDP a kusa dashi. Ya ce gazawa.
Raymond Dokpesi ya bayyana cewa m asu ruwa da tsaki na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihohi 24 sun lamuncewa Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa.
Jam'iyyar PDP ta fusata da yadda jam'iyyar APC ke yada jita-jitan cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan yana tattaunawa don komawa jam'iyyar APC mai mulki
Gwamnan jihar Abia ya bayyana goyon bayansa 100 bisa 100 ga tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Anyim, ya zama shugaban kasa na gaba a babban zaben 2023.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace yan Najeriya sun zama abun tausayi, dan haka ya zama wajibi PDP ta lashe zaben 2023 domin ceto su daga wannan halin.
Jam'iyyar PDP
Samu kari