Jam'iyyar PDP
Dele Momodu, mawallafin Mujallar Ovation, ya barranta kansa daga yiwa Shugaba Buhari kamfen, yace kawai hotunansa ya wallafa, bai tilasta wa mutane zabensa ba..
Dan majalisa mai wakiltan mazabar Kwami/Funakaye na jihar Gombe a majalisar wakilai, Yaya Tongo, ya sauya sheka daga jam'iyyar APC mai mulkin kasa, ya koma PDP.
Tsohon kakakin jam’iyyar Peoples Democratic Party ya roki yan Najeriya da su saka shi a cikin addu’a kan tiyata da dama da aka yi masa sakamakon rashin lafiya.
Iyorchia Ayu, shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya ce har abada tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ba zai taba wanke hannunsa daga siyasa ba, The Cable ta ruwa
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, tsaffin gwamnoni hudu, mambobin kwamitin gudanarwa sun shiga ganawar sirri da Obasanjo.
Jigo a jam’iyyar PDP a Jihar Ogun, Segun Showunmi a ranar Juma’a ya kalubalanci tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Bukola Saraki da gwamnan Jihar Sokoto, Ami
Tsohuwar Sanata Ita Florence Giwa ta shawarci matan Najariya da cewa kada su zabi duk wani dan takarar shugaban kasa da bai zabi mace a matsayin mataimakiya ba.
Wani bangare na PDP ya gargadi uwar jam'iyyar kan tsayar da wanda bai cancanci rike matakin takarar shugaban kasa a zaben 2023 mai zuwa ba anan gaba kadan.
Tsohon Kwamishinan Ilimi a Jihar Akwa Ibom, Mr Moses Essien, ya ya ce 'yan Najeriya suna son tsohon shugaban kasar Najeriya, Goodluck Jonathan ya dawo ya jagora
Jam'iyyar PDP
Samu kari