Jam'iyyar PDP
Tsohon gwamnan jihar Zamfara, Alhaji Abdulaziz Yari da Sanata Marafa sun yi wata ganawa tare da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Bukola Saraki.
Wani jigo a jam’iyyar PDP a Jihar Edo, Barista Kenneth Imasuangbon ya goyi bayan tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar ya zama dan ta
Mataimakin shugaban kungiyar kamfen din Atiku a arewa maso gabas, Mohammed Abdul Babangida, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki tare da magoya bayansa.
Jam'iyyar PDP ta shiga matsi, inda jam'iyyar ke shirin zaban wanda zai gaji Buhari. Atiku dai 'yan kudu sun ce sam ba za su amince da tsayawarsa takara a 2023 b
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya saka baki a kan rikicin da ke faruwa a jihar bayan ayyana nemansa ruwa a jallo ka
An gurfanar da kakakin jam'iyyar PDP na Jihar Ebonyi, Chika Nwoba, a kotun majistare a Abakaliki bisa zargin sa da wallafa labaran karya kan gwamna Dave Umahi.
Yan jamiyyar Peoples Democratic Party PDP a majalisar wakilai sun bayyana cewa sabon rahoton kungiyar Transparency International ya nuna gaskiyar da suke fada
Dan majalisar wakilai majalisar wakilai, Yahaya Fatuba daga jihar Gombe ya bar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa babbar jam'iyyar adawa ta PDP.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a 2023. Ya bayyana haka ne yau din nan Laraba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari