Jam'iyyar PDP
Dan takarar Peoples Democratic Party (PDP), Hon. Musa Agah Avia ya lashe zaben cike gurbi na Jos ta arewa/Bassa kamar yadda hukumar zabe ta kasa ta bayyana.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta sanar da sakamakon zaɓen kananan hukumomi da ya gudana a jihar Enugu, tace PDP ce ta samu nasara a dukkan kujerun da aka fafata.
Tsohuwar Ministan Albarkatun Ruwa, Mrs Sarah Ochekpe ta ce bata gamsu ba da hukuncin babban kotun tarayya da ta yanke mata daurin shekaru uku da wasu mutane biy
Yayin da guguwar sauya sheka ke cigaba da kaɗawa faɗin ƙasar Najeriya, yanzu haka kwamishinan gwamnan jihar Imo da bai jima da sauka ba, ya sauya sheka zuwa PDP
Tsohon kwamishina zamanin mulkin PDP a Gombe da tsohon mai bada shawara ta musamman, da wasu sun fice daga jam'iyyar hamayya, sum koma jam'iyyar APC mai mulki
Tsohon gwamnan Jihar Legas, Bola Tinubu ya yi fashin baki dangane da maganarsa sa aka sauya wacce ya ce a shirye ya ke da ya yi komai don burinsa na hawa kujera
Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama ya ce wasu 'yan siyasa suna kokarin ganin su tarwatsa jam'iyyun PDP da APC, za su kafa wata kafin 2023.
Tsohon mataimakin kakakin majalisar dokokin jihar Kwara, Rt. Hon. Abubakar Shuka Baba, da wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar APC a karamar hukumar Kaima ta jihar.
Majalisar dokokin jihar Ebonyi za ta yi zama, ana kyautata zaton za a tsige mataimakin kakakin majalisar saboda ya ki komawa jam'iyyar APC mai mulki a jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari