Jam'iyyar PDP
Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC a 2023, Dr Ibrahim Bello Dauda, ya koka kan rashin kwazon da APC ta yi a zaben kananan hukumomi da aka yi a
Wasu dandazon mutane sun sake ficewa daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC a jihar Niger sun koma PDP cikinsu har da Gwamna Abubakar Sani Bello. Kanin B
Jam'iyyar adawa ta PDP ta yi gargadi ga Buhari kan tafiyar da kujerar ministan man fetur, inda suka ce sam shugaban bai cancanci rike kujerar ba da shi da karam
Ekiti - Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Mista Segun Oni, ya bayyana cewa ya koma jam'iyyar SDP kuma zai fafata a zaɓen 18 ga watan Yuni dake tafe na gwamnan jihar.
Yayin da kowace jam'iyyar siyasa ke kokarin ƙara karfi da shirya wa zuwa babban zaben 2023, PDP ta yi babban kamu na jigogi da mambobin APC a jihar Bayelsa.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta bayyana farin cikin bisa nasarar da ta samu a zaben kananan hukumomin birnin tarayya Abuja da ya gudana karshen mako
Kungiyar matasan kudancin Kaduna sun ayyana. goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, domin yq zo ya gyara ɓarnar da akai a jihar su.
Yayin da jita-jitar Atiku Abukakar ya gana da gwamnonin APC da wasu ƙusoshon jam'iyyar, tdohon mataimakin shugaban ƙasan ya fito ya faɗi abin da ya wakana.
Babban kotun tarayya dake zamanta a babban birnin tarayya Abuja, Ranar Litinin ta ƙi amince da bukatar dakatar da shirin tsige mataimakin gwamnan Zamfara, Mahdi
Jam'iyyar PDP
Samu kari