Jam'iyyar PDP
Wata kungiya, 'Concerned Citizens of Kano', a ranar Alhamis, ta siya wa tsohon shugaban hukumar yaki da rashawa na Kano, Muhyi Rimingado, fom din takarar gwamna
Kotun daukaka kara ta yi watsu da karar da aka shigar kan gwamna Umahi da mataimakinsa da suka sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin kasar nan.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar Birnin Kebbi, Kalgo da Bunza, Honarabul Bello Yakub Rilisco, a ranar Alhamis ya fice daga APC ya koma PDP. Da ya tabbatar da
Gwamnan Sokoto da takwaransa na jihar Bauchi da tsohon gwamnan Kwara sun gana da tsohon shugaban ƙasa, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, kan yuwuwar yin sulhu.
Kwamishinan muhalli da albarkatun cikin ƙasa na jihar Enugu, ya aje mukaminsa domin cika burinsa na zama gwamna. ya garzaya ya sayi Fam na takara a jam'iyy PDP.
Yayin da kowace jam'iyyar diyasa ke faɗi tashin ganin ta kai gaci a babban zaɓen 2023 ɗake tafe, wani babban jigon PDP a Osun ya yi murabus ɗaga kasancewa mamba
Dr Doyin Okupe, tsohon mai magana da yawun shugaban kasa kuma jigo a jam’iyyar PDP ya fice daga takarar shugaban kasa a 2023 da 'yan Najeriya ke fuskanta...
Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ya ba ‘yan Najeriyan da suka wuce shekaru 70 shawarar dakatawa daga tsayawa takarar shugaban kasa. A cewarsa, zai fi dacewa su
An saka labule tsakanin manyan yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga arewacin kasar domin fitar da dan takarar yarjejeniya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari