Jam'iyyar PDP
Wasu mutum uku magoya bayan tsagin Kwankwaso a jam'iyyar PDO da ya fice sun shiga komar yan sanda, ana zargin su da kai wa wasu hari a wani Otal na cikin Kano.
Barista Okey Uzoho ya yi karar PDP a wani kotu da ke zama a garin Abuja a kan kudin sayen fam, ya ce yana da sha’awar tsayawa takara amma an lafta farashin fam.
A ranar Alhamis, Atedo Peterside, wani dan kasuwa a Najeriya kuma masanin tattalin arziki ya ce jam’iyyun da ke tunanin tsayar da Goodluck Jonathan ba za su sam
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas sannan dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar PDP ya ce shi ne kadai ne zai iya kai APC kasa, The Punch ta ruwait
Wasu mambobin jam’iyyar PDP a Jihar Kano na bangaren Shehu Sagagi su na hannun ‘yan sanda bayan sun lalata taron shugabannin dayan bangaren jam’iyyar da aka yi
Jami’in ‘yan sanda dauke da makamai a ranar Alhamis, 5 ga watan Mayu, sun karbe sakatariyar jam’iyyar PDP ta jihar Abia dake kan titin Finbars dake Umuahia.
An samu wasu kungiyoyi masu zaman kansu da suka tarawa Babagana Umara Zulum kyautar N50m. Wadannan kungiyoyi su na jin dadin aikin da ya ke yi a jihar Borno.
Wasu daga cikin masu son takarar shugaban kasa a PDP sun yi asarar kudin fam. Shugaban PDP, Iyorchia Ayu ya amince da aikin da kwamitinsu David Mark ya yi.
Shugaban jam'iyyar na jihar, Shehu Sagagi ya bayyana yadda bayan tarbar bakon, ya bukaci lemo, hakan yasa suka tafi nemo masa, kafin su dawo sun tarar dashi.
Jam'iyyar PDP
Samu kari