Jam'iyyar PDP
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta yi wasti da rade-radin da ake yi na cewa ta dage babban taronta da aka shirya gudanarwa a yau Asabar, 28 ga Mayu.
An kasa cimma matsaya wajen fitar da dan takarar shugaban kasa na maslaha daga yankin arewacin kasar domin duk masu neman kujerar sun ce a shiga filin daga.
Duk da cewar ya janye daga tseren takarar tikitin shugaban kasa na PDP, an gano fostocin Mohammed Hayatu-Deen, baje a wurin zaben fidda gwani na jam'iyyar.
PDP ta kira wani taron gaggawa na shugabanninta na kasa a kokarinta na duba batutuwan gaggawa da suka kunno kai, ciki har da yiwuwar sake dage babban taronta.
Mohammed Hayatu-Deen, daya daga cikin manyan yan takarar da ke neman tikitin shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ya janye daga tseren.
Rahoton da jaridar Nigerian Tribune ta fitar a yau Juma'a 27 ga watan Mayu ya ce kotu a Najeriya ta yanke hukuncin cewa tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan y
Akalla gwamnoni hudu da wasu mataimakan gwamnoni 2 ne suka mallaki tikitin takara na jam’iyyar adawa ta PDP domin neman kujerun sanatoci a zaben 2023 mai zuwa.
Jam’iyyar hamayya ta PDP ta kafa kwamitoci 13 da za su shirya zaben tsaida gwani na ‘dan takarar shugaban kasa da za a fara a ranar 28 ga watan Mayun 2022.
Shugaban kwamitin zabe kuma mataimakin gwamnan jihar Bayelsa Lawrence Ewhrudjakpo ne ya sanar da haka a sakatariyar jam’iyyar PDP ta jihar, wurin da aka gudanar
Jam'iyyar PDP
Samu kari