Jam'iyyar PDP
APC ta rasa magoya baya 3,000, 'yan takarar gwamna biyu, wani 'dan takarar majalisar tarayya ga PDP a jihar Sakkwoto. Sun ce APc a jihar ta zama ta mutum daya.
Mun tattaro wadanda da suka yi wa Peter Obi mugun baki, su ka ce ba zai mulki Najeriya a 2023 ba. Irinsu Ejika Mbaka sun zargi Peter Obi da cewa yana da rowa.
Jam'iyyar NNPP ta samu karbuwa a jihar Borno, kamar yadda shugabanta ya fada, kuma ta samu akalla mambobi miliyan biyu da za su kada kuri'u a zaben 2023 mai zuw
Jigo a siyasar yankin Kudu maso yamma Gabashin Najeriya ta yi bayani, ta ce kada a bata kuri'a wajen zaban dan takarar jam'iyyar PDP Atiku Abubakar saboda dalil
Abdulmumin Jibrin ya ce idan jam’iyyar NNPP ta hade da LP, Rabiu Kwankwaso za a ba takara. Shi ma Peter Obi zai hakikance a kan shi zai rike tikitin 2023.
Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa nan ba da dadewa ba kaso 60 cikin dari na mambobin jam’iyyar PDP, za su sauya sheka zuwa APC a jihar Kebbi.
Masu neman takarar kujerar gwamna na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben fidda gwanin da aka yi kwanan nan ne suka sauya sheka zuwa jam’iyyar PDP.
An soki jam'iyyar APC mai mulki da babban jam'iyyar hamayya ta PDP saboda kin bawa yankin kudu maso gabas shugabancin kasa. Wannan shine matsayin kungiyar tuntu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya shaidawa hukumar zabe mai zaman kanta cewa wasu mutane da bai sani ba suka sace masa takardun
Jam'iyyar PDP
Samu kari