Jam'iyyar PDP
Kwanaki kaɗan bayan sauya shekar tsohon ministan harkokin Neja Delta, Chief Godswill Orubebe, ya garzaya jihar Ribas, ya gana da gwamna Nyesom Wike a sirrance.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya (NAN) ya ruwaito cewa an gudanar da tantancewar ne a hedikwatar jam’iyyar ta kasa da ke babban binrin tarayya Abuja.
Sanata Victor Umeh ya bayyana cewa gungun jama’a da ke kaunar dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi, ya zama abin damuwa ga jam’iyyar A
Bayan tafiyar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Gwamna Bala Muhammed da wani jigon PDP daga kudu maso kudu sun shiga ganawar sirri da Wike.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu, ya bayyana cewa yan kudu maso gabas ba za su zabi Peter Obi ba a matsayin shugaban kasa a 2023.
Gwamna Nyesom Wike na ta ziyartan yan siyasa daga sauran jam’iyyun siyasa, lamarin da ya kara rura wutar rade-radin cewa yana shirin ficewa daga jam'iyyar PDP.
Sanata Ezenwa Francis Onyewuchi mai wakiltar kujerar Sanata a Imo ta Gabas, wanda aka zaba a jam'iyyar PDP ya koma jam'iyyar Labour a hukumance a yau Laraba.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, ya ziyarci gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike a Port Harcourt a ranar Laraba, 22 ga watan Yuni.
Gwamnan jihar Edo ya ce mutanen Najeriya sun gaji da PDP da APC haka nan. Godwin Obaseki yana ganin zaben jihar Ekiti ya nuna inda siyasar Najeriya ta sa gaba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari