Jam'iyyar PDP
Gwamna Nyesom Wike yace sai da wasu jagorori a PDP suka zo wajen shi domin ya taimakawa jam’iyyar APC a zaben 2023. Wike yace bai bada agaji a rusa PDP ba.
Yayin da rage 'yan watanni kalilan a fafata babban zaɓen 2023, wasu mambobin jam'iyyar APC sun sauya sheka zuwa jam'iyyar adawa PDP a jihar Ogun ranar Litinin.
Shugaban kungiyar kiristoci ta Najeriya (CAN), Dr Daniel Okoh, ya shaewarci shugabannin kiristoci a fadin Najeriya da su kauracewa batun da ya shafi siyasa.
Jim kadan bayan tsige kakakin majalisar dokokin jihar Ogun Olakunle Oluomo, hukumar EFCC ta shigar da wasu tuhume-tuhume 11 kansa tare da wasu mutum uku...
Sha’aban Ibrahim Sharada zai nemi Gwamna a Kano a 2023 a ADP, Sharada zai gwabza da Nasiru Gawuna, Abba Kabir Yusuf, Sadiq Wali da wasu ‘yan takaran a badi.
Misis Titi Abubakar, uwargidar dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa ta roki mata da matasa da su zabi mijinta domin ceto kasar.
Gwamnan Ebonyi na jam'iyyar APC, Dave Umahi, ya bayyana cewa takwarorinsa na kudu ciki har da Wike sun amince mulki ya koma hannun ɗan kudu bayan Buhari a 2023
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, a ranar Asabar ya gana da yan takarar gwamna na jam'iyyar daga
Za a ji labari cewa Gwamnan jihar Ribas watau Nyesom Wike da kuma takwarorinsa na jihohin Oyo da Benuwai, Seyi Makinde da Samuel Ortom sun hadu a birnin Landan.
Jam'iyyar PDP
Samu kari