Jam'iyyar PDP
Yayin ya rage saura 'yan makonni a fara yakin neman zaɓe, jam'iyyar APC mai mulki ta yi rashin babban jigonta a jihar Ogun, ya tattara masoya sun koma PDP.
An ce ya bayyana hakan ne a cikin wata wasika da ya aikewa shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, a ranar Alhamis 1 ga watan Satumban wannan shekarar.
Ikwerre, Rivers - Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, a ranar Alhamis, ya mayar da raddi da shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Iyorchia Ayu.
A jiya ne aka ji Ifeanyi Arthur Okowa ya zargi ‘Dan takaran shugaban kasa na jam’iyyar LP, watau Peter Obi da kokarin ci da addini a 2023 saboda shi Kirista ne.
Gaskiya ta fito game da ganawar da tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo ya yi da wasu yan takarar shugaban kasa. Wani majiya da ya hallarci taron N
Atiku Abubakar ya yi galaba a zaben fitar da gwanin PDP na takarar shugaban kasa na 2023, amma yana ganin kalubale a kotu. A yau aka sa lokacin da za ayi sharia
A yau ne Shugaban Jam’iyyar PDP ya yi magana a game da sauya-shekar Ibrahim Shekarau zuwa PDP, Rufai Alkali yace jam’iyyar NNPP ta karbi Shekarau da mutanensa.
Gwamnatin APC a Gombe ta Muhammadu Inuwa Yahaya, ta rushe ofishin gangamin zaben dan takarar gwamnan jam'iyyar PDP, Muhammad Jibrin Dan Barde, a jihar Gombe.
Shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Iyorchia Ayu, ya ce masu kira ga yayi murabus daga kujerarsa kananan yara ne basu nan lokacin 1999.
Jam'iyyar PDP
Samu kari