Jam'iyyar PDP
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo, ya ce yan Najeriya sun gaji da gwamnati a dukkan matakai, yana mai gargadin cewa masu zabe zasu ba yan siyasa mamaki a 2023.
Babbar kotun tarayya dake Jalingo, jihar Taraba, ta tabbatar da Agbu Kefas a matsayin dan takaran gwamnan jihar Taraba na jam'iyyar adawa (PDP) a zaben 2023.
Jam'iyyar APC a jihar Kebbi ya karbi wasu jiga-jigan siyasan da suka sauya sheka daga jam'iyyar adawa ta PDP, PM News ta ruwaito a wannan makon da ake ciki.
Duk irin abin da ya je, ya dawo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Ayodele Peter Fayose ya sake nanata cewa babu abin da zai sa ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar APC ba.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Ogun ta tara malaman Musulunci da na kirista domin gudanar da addu'o'i na musamman kan babban zaben 2023.
Babban kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ta yi watsi da karar da jamiyyar PDP ta shigar na neman a soke takarar Bola Tinubu na jamiyyar APC da Peter Obi na LP
'Yan PDP Za su yi Zama da Gwamnoni domin a dinke barakar Jam’iyya. Sannan an ji maganar shawo kan Nyesom Wike ta jagwalgwale Bayan Atiku Ya Tafi Kasar Waje
Ministan kwadago da ayyukan yi a Najeriya, Festus Kayemo, ya ce 'yan takarar PDP da NNPP; Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso kenan, za su iya faduwa jarrabawa.
Legit.ng ta tattaro jerin manyan yan siyasar Najeriya da suka mallaki tashoshin talbijin da gidajen jaridu a fadin kasar. Tinubu, Atiku, Kalu da wasu 8 na ciki.
Jam'iyyar PDP
Samu kari