Jam'iyyar PDP
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Cif Bode George ya gargadi jam'iyyar hamayyar cewa za ta iya shan kaye a zaben 2023 saboda rikicinta. Ya ce ya
Bayanan da muke samu sun nuna cewa tsohon shugaban majalisar wakilan tarayya, Honorabul Ghali Na'Abba, ya tattara kayansa ya koma PDP, yace karshen APC ya zo.
A kalla 'yan kasuwa 1,868 daga yankunan kasuwanci 10 na jihar Sokoto a ranar Laraba suka bar jam'iyyar APC tare da komawa PDP saboda salon mulkin Tambuwal.
Gwamnan Seyi Makinde na jihar Oyo ya karbi bakuncin dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar a gidan gwamnatin jihar dake Agodi, Ibadan.
Lauyan Nyesom Wike da Ya Kai Atiku Abubakar kotu saboda tikiti bai da lafiya. Ciwon ciki ya murde Lauyan da ya shigar da kara domin a hana Atiku takara a PDP.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa lallai sai shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party, Sanata Iyorchia Ayu, ya yi murabus daga kan kujerarsa.
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benuwe, yace jam'iyyar APC ta matukar gazawa kuma babu abinda ta tabuka a shekaru 7 da suka gabata na mulkinta kuma zasu fadi zabe.
Duk da rikicin cikin gida na jam'iyyar PDP da ya ki ci balle cinyewa, shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, ya mika mulki hannun mataimakinsa Damagum.
Shugaban Jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu ya yi bayanin yadda Ifeanyi Okowa ya samu takara a PDP. Daukar Gwamnan na Delta da Atiku ya yi, yana cikin dalilin rikici.
Jam'iyyar PDP
Samu kari