Jam'iyyar PDP
Dan takarar gwamna na jam'iyyar PDP, Alhaji Abdullahi Shuaib Yaman, ya ce idan aka yi la'akari da abin da ta yi tsawon shekaru 3 a Kwara, jam'iyyar APC ta kori
‘Ya ‘yan jam’iyyar hamayya ta LP sun zauna da Mukhtar Shehu Shagari, inda tsohon mataimakin Gwamnan na Sokoto ya ki amincewa ya zama abokin takarar Peter Obi.
Sanata mai wakiltar Enugu da gabas a majalisar dattawan Najeriya, Chimaroke Nnamani, ya gargaɗi jam'iyyar PDP kar ta yi kuskuren cewa zata watsarda su Wike.
A wata wasika, Dr. Sam Amadi yace ba zai karbi tayin mukamin Darekta a kwamitin yakin neman zaben PDP ba. Amadi yace aikinsa ba zai bar shi ya shiga PDP ba.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Accord Farfesa Chris Imulomen ya bayyana cewa, kalubalen da Najeriya ke fuskanta sun fi karfin shugaba mai shekaru 70.
Shugabannin kungiyar goyon bayan jam'iyyar PDP mai suna Ubandoma/Sagir Network a jihar Sokoto tare da daruruwan mambobinsu sun sauya sheka zuwa jam'iyyar APC.
Darakta janar na kungiyar yakin neman zaben shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), ya ce sam APC bata nuna halayyar hadaka ta Najeriya ba.
A jiya jirage barkatai sun sauka a babban filin jirgin saman Victor Attah da ke garin Uyo a Akwa Ibom. Jiragen sun dauko Gwamnoni da Shugabannin PDP da 'Yan BoT
Chimaroke Nnamani ya fitar da jawabi yana taya Bola Tinubu barka da dawowa daga Landan. Sanatan ya cigaba da yabon Bola Tinubu, yace lafiyan ‘Dan takaran kalau
Jam'iyyar PDP
Samu kari