Jam'iyyar PDP
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya siffanta tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan da shugaba mafi nagarta da Najeriya ta taba yi a tarihinta duka.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, a karon farko, ya yi kira ga shugaban PDP na ƙasa, wanda jiharsu ɗaya a arewa, ya cika alƙwarin da ya ɗauki ma yin Murabus.
Sakataren kasa farko kuma tsohon shugaban uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Chief Vincent Ogbulafor, ya rigamu gidan gaskiya a kasar Kanada, Amurka
a ci gaba da shirye shiryen tunkarar babban zaben 2023 dake tafe, jam'iyyar APC ta yi rashi wasu kusoshinta yayin PDP ta samu karin mambobi a jihar Sakkwato
Ya yi magana a kan zargin da ake yi na cewa alawus-alawus na gidaje da aka biya mambobin kwamitin gudanarwa na jam’iyyar, wani ƙulle-ƙulle ne da sharri kawai.
Tsohon Shugaban Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, na kasa Vincent Ogbulafor ya riga mu gidan gaskiya. Vanguard ta rahoto cewa Ogbulafor ya rasu ne a rana
An yi kira ga babban kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Juma'a 30, ta soke takarar Asiwaju Bola Ahmed Tinubu gabanin babban zaben shugaban kasa na shekarar 2023
Ministan yada labarai da al’adu, Lai Mohammed ya yi wa babbar jam’iyyar adawa ta PDP kaca-kaca, in da ya bayyana jam’iyyar PDP a matsayin jam’iyyar da ke da
A cewar shugaban jam’iyyar PDP ta ƙasa, Iyiorcha Ayu, ya tabbatar da cewa ɗan takarar jam’iyyar, Atiku Abubakar, zai ba wa mutane mamaki, domin zai lashe zaɓe
Jam'iyyar PDP
Samu kari